Lambar yabo ta Jiha na Oleksandr Dovzhenko

Lambar yabo ta Jiha ta Oleksandr Dovzhenko ta Yukren lambar yabo ce ta jiha na Ukraine wanda aka kirkira don girmama babbar gudummawa ga ci gaban cinema a Ukraine.[1] of Ukraine established to honor an outstanding contribution to the development of Ukrainian cinema.[2] An kafa lambar yabon a lokacin bikin cika shekaru 100[3] da haifuwar fitaccen dan wasan gargajiya na kasar Ukraine Oleksandr Dovzhenko .

Infotaula d'esdevenimentLambar yabo ta Jiha na Oleksandr Dovzhenko

Iri performance-related pay (en) Fassara
film award (en) Fassara
Suna saboda Alexander Dovzhenko
Validity (en) Fassara 10 Satumba 1994 –
Ƙasa Ukraniya
Kyautar Jiha ta Ukraine mai suna Oleksandr Dovzhenko
Lamban yabo

Masu nasara

gyara sashe

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin Kyaututtukan Jiha na Yukren

Manazarta

gyara sashe
  1. "Про внесення зміни до статті 11 Закону України "Про державні нагороди України"". rada.gov.ua. Верховна Рада України. Retrieved March 10, 2022.
  2. "On the State Awards of Ukraine". zakon.rada.gov.ua (in Ukrainian). Verkhovna Rada of Ukraine - Legislation of Ukraine. Retrieved March 10, 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Про Державну премію України імені Олександра Довженка". rada.gov.ua (in Ukrainian). Verkhovna Rada of Ukraine. Retrieved March 10, 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)