Mykhailo Gerasimovych Ilienko (an haife shi a watan Yuni 29, 1947, a kasar Moscow) darektan fina-finai ne na Ukraine, [1] marubucin shiri, kuma ɗan wasan kwaikwayo. Shi Malami ne na jam'iar National Academy of Arts of Ukraine (2017), Mawaƙi da ake karramawa Ukraine (2003), sannan kuma Laureate na Oleksandr Dovzhenko State Prize na Ukraine (2007).

Mykhailo Illienko
Rayuwa
Haihuwa Moscow, 29 ga Yuni, 1947 (77 shekaru)
ƙasa Kungiyar Sobiyet
Ukraniya
Karatu
Makaranta Gerasimov Institute of Cinematography (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta, jarumi da marubin wasannin kwaykwayo
Employers Dovzhenko Film Studios (en) Fassara
National University of Theatre, Film and TV in Kyiv (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyyar Fim na Ukrainian
National Union of Cinematographers of Ukraine (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci War in Donbas (en) Fassara
Russo-Ukrainian War (en) Fassara
IMDb nm0407941
Mykhailo Ilienko

Manazarta

gyara sashe