Lambar yabo na Fina-finan Nollywood na Musamman na 2012

An gudanar da Lambar Yabo na Nollywood na Musamman a karo na 4 a dakin taro na dandalin Tafawa Balewa da ke Legas, Najeriya. An bayar da kyautuka guda 32 ga kwararrun masana'antar shirya fina-finai na Najeriya. Jarumar Nollywood Nonso Diobi da Tsohuwar Yarinya Mafi Kyawun Najeriya Sylvia Nduka ne suka dauki nauyin bikin.

Infotaula d'esdevenimentLambar yabo na Fina-finan Nollywood na Musamman na 2012
Iri award ceremony (en) Fassara
Kwanan watan 11 Nuwamba, 2012
Edition number (en) Fassara 4
Ƙasa Najeriya
Jaruma ta gaba ta musamman a fina-finan harshen Turanci Jarumi na musamman a fina-finan Yarbanci
Jaruma ta musamman a fina-finan Yarbanci Jarumi na musamman a fina-finan Hausa
Jaruma (ta biyu) ta musamman a fina-finan Yarbanci Jarumi (na biyu ) na musamman a fina-finan Turanci
Jarumi na musamman a fina-finan Hausa Jaruma (ta biyu ) ta musamman a fina-finan Turanci
  • Joseph Benjamin (Married but Living Single)
  • Wale Ojo (Phone Swap)
  • Van Vicker (The Search)
  • Uti Nwachukwu (In the Cupboard)
Jaruma (ta biyu ) ta musamman a fina-finan Hausa Wasan kwaikwayo da aka fi so (Namiji)
  • Rahama Hassan (Madubin Dubawa)
  • Ladidi Fagge (Adamsy)
  • Zainab Abdullahi (Ahlal Kilab)
  • Alex Ekubo (In the Cupboard)
  • Bryan (I'll Take My Chances)
  • Tony Monjero (Last Flight to Abuja)
  • Ifeanyi Kalu (Udeme)
Wasan kwaikwayo da aka fi so (Mace) Fitaccen Jarumi Yaro na Shekara
  • Wale Akinwunmi (Amope Alasela)
  • Mac Donald Okorowu (Wanderer)
Fitacciyar Jaruma Yarinya na Shekara Fitaccen Darekta na shekara
  • Priscilla Ojo (Jejeloye)
  • Toyin Adebiyi (Jejere)
  • Sharon (Last Flight to Abuja)
  • Deola Faseye (Married but Living Single)
  • Gbemisola Obadeyi (Amope Alasela)
  • Bayo Tijani (Aiyekooto)
  • Desmond Elliot (In the Cupboard)
  • Kunle Afolayan (Phone Swap)
  • Obi Emenloye (Last Flight to Abuja)
  • Tunde Laoye (Married but Living Single)
Fitaccen Shiri na shekara Fitaccen Barkonci na shekara
  • Aiyekooto
  • In the Cupboard
  • Phone Swap
  • Adesuwa
  • Married but Living Single
  • Okon Lagos 2
  • Ijewuru
  • Amope Alasela
Shiri na Musamman mai dauke da Darasi na Zamantakewa Wasan Kwaikwayo na Shekara
  • Kofo Tinubu
  • My life My damage
  • Last Flight to Abuja
  • Jejere
  • Victims of Life
  • The Search
  • Aiyekooto
  • In the Cupboard
  • Phone Swap (Kemi Adesoye)
  • Amope Alasela
Mai Tsara Haske na Shekara Shiri mai dauke da Sauti na Musamman
  • Aiyekooto
  • Adesuwa
  • Igba n Bajo
  • Phone Swap
  • In the Cupboard
  • Adesuwa
  • Eyinju Eledumare
  • Igba n Bajo
  • Phone Swap
  • Sonto Alapata
Shiri da aka Gyara na Musamman Jerin masu Shirya Fina-finai na Musamman
  • I'll Take My Chances
  • Phone Swap
  • In the Cupboard
  • Aiyekooto
  • Igba N Bajo
  • Phone Swap
  • Adesuwa
  • Sonto Alapata
  • Eyinju Eledumare
  • Aiyekooto
Jarumi na Musamman a Hausa Jarumi na (biyu) na Musamman a Hausa
  • Saddik Sani Sadik (Adamsy)
  • Al 'Amin Buhari (Ahlul Kitab)
Jaruma ta Musamman a Hausa Jarumi ta (biyu) ta Musamman a Hausa
  • Ladidi Fagge (Adamsy)
  • Rahama Hassan (Madubi Dubawa)
  • Zainab Abdullahi (Ahlul Kitab)
Jarumi na (biyu) na Musamman a Yarbanci Kyautar Onga na amfani da Abincin Gida Najeriya a Shiri
  • Ibrahim Chitta (Aiyekooto)
  • Kayode Akinbayo (Igban)
  • Rykaydo Agbor (Ojukoju)
  • Gabriel Afolayan (Tangiri)
  • Udeme
  • Ijewuru
  • In the Cupboard
  • Aiyekooto
  • Eyinju
Gajeran Fim na Musamman Kwalliya na Musamman
  • Femi Kuti at 50
  • Nkin
  • Silver Lining
  • Jejere
  • Sotonto Alapata
  • I'll Take My Chances
  • Igba N Bajo
  • Adesuwa
Sumbanta na Musamman a Shirin Najeriya Wallafar 'Yan Jarida na Musamman
  • Biodun Kupoluyi
  • Victor Akande
  • Sam Olatunji
  • Hazeez
Ban Girma na Musamman

Manazarta gyara sashe

Template:Best of Nollywood Awards