Lagos State University Teaching Hospital

Asibitin Koyarwa na Jami'ar Jihar Legas wanda aka fi sani da LASUTH asibitin koyarwa ne mallakar gwamnati a jihar Legas, Najeriya, wanda ke da alaƙa da Jami'ar Jihar Legas. Tana cikin Ikeja-babban birnin jihar. [1]

Lagos State University Teaching Hospital

Bayanai
Suna a hukumance
Lagos State University Teaching Hospital
Iri medical organization (en) Fassara, Asibiti, tertiary referral hospital (en) Fassara da medical facility (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Mamallaki Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Legas da Jami'ar Jihar Lagos
Tarihi
Ƙirƙira 1955
lasuth.org.ng

LASUTH kuma tana raba gine-gine tare da Kwalejin Magunguna, Jami'ar Jihar Legas. An kafa asibitin a shekarar 1955 daga wata karamar cibiyar kula da lafiya ta tsohon yankin yamma. An maida ta asibitin koyarwa a watan Yuli 2001.[2][3] [4]

Unguwar haihuwa
Gaggawa Tiya

Nasarorin Da Aka Samu gyara sashe

A ranar 12 ga watan Nuwamba 2015 an yi nasarar dashen koda na farko a asibiti.[5] [6]

Manazarta gyara sashe

  1. Empty citation (help) "Contact Us". www.lasuth.org.ng. Retrieved 17 March 2022.
  2. "Improvements in LASUTH have put Lagos on the global health map- Oke, CMD LASUTH". Vanguard News. 9 December 2018. Retrieved 3 March 2022.
  3. "ABOUT LASUTH". 1 December 2016.
  4. "Improvements in LASUTH have put Lagos on the global health map- Oke, CMD LASUTH". Vanguard News. 9 December 2018. Retrieved 17 March 2022.
  5. Oyebade, Wole (13 November 2015). "LASUTH celebrates first kidney transplant". The Guardian. Nigeria. Retrieved 31 January 2021.
  6. "LASUTH performs first kidney transplant". Vanguard News. 13 November 2015. Retrieved 17 March 2022.