Aminu Muhammad Ahmad wanda akafi saninsa da Aminu Saira (an haife shi a ranar 20 ga watan Afrilu,a shekara ta alif dari Tara da saba'in da tara (1979)[1] ya kasance Ɗan shirin fim ne kuma mai bada umarni[2] kuma mai bada labari. Ana ganin sa a matsayin ɗaya daga cikin waɗanda suke sake fasalin Kannywood dan dacewa da zamani a yanzu[3] kuma mafi shahara ɗan wasan Kannywood.

Aminu Saira
Rayuwa
Haihuwa 20 ga Afirilu, 1979 (45 shekaru)
Mazauni jahar Kano
Sana'a
Sana'a jarumi da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm3919190

Manazarta

gyara sashe
  1. "Aminu Saira - Nolly". Archived from the original on 2016-10-30. Retrieved 2019-03-09.
  2. "Aminu Saira - IBDb".
  3. "Aminu Saira [HausaFilms.TV]".

Rayuwarsa ta farko da ilimi

gyara sashe

Saira ya girma acikin babban birnin Kano tare da 'yan uwansa biyu, kuma yayi karatun kimiyyar Alkur'ani a Kwalejin Aminu Kano na Nazarin Shari'a ta Musulunci .