Ƙyaure
(an turo daga Kyaure)
Ƙyaure na nufin marufin daki, wanda a yanzu mafi yawan mutane musamman matasa suka fi sanin shi da kofa. Amma mutanen zamfara da Sokoto suna Kiran kofa da suna Dangarama.[1]
gate | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | architectural element (en) da portal (en) |
Sunayen Kyaure da Hausa
gyara sasheAna kuma kiran kyaure da sunaye daban-daban ya danganta da wani yanki ne a Arewacin Najeriya, a kasa sunayen kyaure ne daban-daban:
- kyaure wani abune da ake rufe daki dashi tunba irin na kara dinnan ba, musamman Bukka irin dakin Fulani.
- Gambu shima ana amfani dashi wajen rufe daki, shi kuma anayinshi da pale-pale na kwano (Zinc) wato rufi.
- kofa ita kuma kofa mafi akasari masu walda ke hadata itama dai wajen rufe daki ake amfani da ita. Akwai kofa ta zamani wadda masu kafinta suke yinta.
- Dangarama ita Dangarama wani dan tudu ne da akeyi a bakin kofar daki tunba irin na dauri ba.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Definition of kyaure in English". Hausa Dictionary. Retrieved 26 July 2023.