Kwano ana anfani dashi wajen zuba abinci musamman tuwo ko fura, ko kuma ajiye wani abu, da dai sauransu. Akwai kwano na roba dana karfe dana tangaran.