Kafinta
KAFINTA Kalman kafinta nanufin me sarrafa katako ko gyarasu zuwa nau'i daban daba na zamani, misali; gado,gujeru,durowa[ma'ajiyan kayan sawa] da sauran su kafinta; na taka muhimmin rawa arayuwan mu gurin sarrafamana kayan aikin gida da abun ajiya adaki da madafan abinci. Irin kayan da kafinta ke sarrafawa sun ahada da; Gado,kujeru,kujeran zama na aikin gida,durowa[ma'ajiyan kayan sawa],durowa na badafan abinci. da sauran su.
Kafinta | |
---|---|
wood working profession (en) da Ausbildungsberuf (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | woodworker (en) , tradesperson (en) da construction worker (en) |
Field of this occupation (en) | carpentry (en) da roofing (en) |
Patron saint (en) | Joseph (en) |
Uses (en) | gatari, saw (en) da woodworking tool (en) |
fassara kafinta english:carpenter arabic:al najar.[1]