Kwasi Etu-Bonde dan siyasar kasar Ghana ne kuma dan majalisar wakilai ta bakwai a jamhuriyar Ghana ta hudu mai wakiltar mazabar Kintampo ta Arewa a yankin Brong-Ahafo akan tikitin takarar jam'iyyar National Democratic Congress.[1]

Kwasi Etu-Bonde
Member of the 7th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2017 -
District: Kintampo North Constituency (en) Fassara
Election: 2016 Ghanaian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Vume (en) Fassara, 13 Oktoba 1968 (56 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta Cibiyar Gudanarwa da Gudanar da Jama'a ta Ghana Master of Business Administration (en) Fassara : management (en) Fassara
University of Ghana Bachelor of Science in Agriculture (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da entrepreneur (en) Fassara
Imani
Addini Kirista
Jam'iyar siyasa National Democratic Congress (en) Fassara

Rayuwar farko

gyara sashe

An haifi Etu-Bonde a Vume a yankin Volta na Ghana.[2]

Etu-Bonde yayi karatu a GIMPA (SME, Development and Management) inda ya sami EMBA A 2004.[1]

Etu-Bonde ɗan kasuwa ne kuma Shugaba na SKY-3 Investments Limited da Sustenance Agro Ventures da ke Kintampo.[2]

A shekarar 2015 ya tsaya takara kuma ya lashe zaben fidda gwani na majalisar dokokin NDC na mazabar Kintampo ta Arewa a yankin Brong Ahafo na Ghana. Ya lashe wannan kujera ta majalisar dokoki a lokacin babban zaben Ghana na 2016.[2]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Etu-Bonde na da aure da ‘ya’ya biyar. Shi Kirista ne.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Parliament of Ghana".
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 "Ghana MPs - MP Details - Bonde, Kwasietu". www.ghanamps.com. Retrieved 2019-04-27.