Kwali
Karamar hukuma ce a Birnin Tarayya Najeriya
Kwali karamar hukuma ce a cikin babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.[1] An kirkiri karamar Hukumar Kwali a ranar 1 ga Oktoba, alif ɗari tara da casa'in da shida (1996). Gwamnatin Soja ta Janar Sani Abacha ne ta samar da ita.[2] Tana da fadin kasa muarabba'in 1,206 km2 da yawan jama'a 85,837 a ƙidayar 2006.[3]
Kwali | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Babban Birnin Tarayyan Najeriya, | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 85,837 (2006) | |||
• Yawan mutane | 71.17 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,206 km² | |||
Altitude (en) | 197 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 904105 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://townsvillages.com/ng/kwali/
- ↑ https://kwaliac.abj.gov.ng/about-us/
- ↑ https://dbpedia.org/page/Kwali_Area_Council