Kwalejin Fasahar Lafiya ta Jihar Anambra, Obosi
Kwalejin Fasahar Lafiya ta Jihar Anambra (ASCOHT), Obosi wata cibiyar horar da ƙwararru ce da ke cikin Garin Obosi a yankin Idemili North Local Government Area, Jihar Anhambra. Kwamitin Najeriya na ilimin fasaha NBTE ne ke tsara kwalejin, Kwamitin Rijistar Radiographers na Najeriya, Kwamitin Kimiyya na ɗakin gwaje-gwaje na Najeriya kwararru Kwamitin da ke tsara cibiyoyin sakandare a Najeriya wanda ke da cikakken izini[1] a ƙarƙashin shugaban Dr. Mgbakogu Robinson. Dokta Mgbakogu Robinson. A.[2]
Kwalejin Fasahar Lafiya ta Jihar Anambra, Obosi | |
---|---|
Bayanai | |
Gajeren suna | ASCOHT |
Iri | higher education institution (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Mamallaki | gwamnati |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1992 |
ascoht.edu.ng |
Tarihi
gyara sasheAn kafa Kwalejin Fasaha ta Lafiya ta Jihar Anambra, Obosi a shekarar 1992 bayan ƙirƙirar jihar Anambra ta yau a shekarar 1991 a ƙarƙashin jagorancin Chukwuemeka Ezeife. A shekara ta 2001. I
An kafa ta ne bisa ga doka ta Majalisar Dokokin Jihar Anambra ANHA/LAW/2003/2 don horar da matsakaitan ma'aikata da ake buƙata qa a fannin kiwon lafiya don ayyukan kiwon lafiya na matakin farko da na sakandare na Najeriya. [3]
Darussa
gyara sasheJerin kwasa-kwasan da Kwalejin Fasaha ta Lafiya ta Jihar Anambra, Obosi ke bayarwa sun haɗa da kamar haka: [4] [5]
Alaka
gyara sasheKwalejin tana da alaƙa da Asibitin Koyarwa na Jami’ar Chukwuemeka Odimegwu Ojukwu, Amaku, Awka wanda ke ba da horo ga ɗaliban kwalejin. [8]
Duba kuma
gyara sashe- College of Health Technology, Ningi
- Kwalejin Fasahar Lafiya ta Jihar Ogun
Manazarta
gyara sashe- ↑ Attah, Aloysius (2 November 2021). "Anambra State College of Health Technology secures NBTE Accreditation. Mobilises graduates for NYSC, 29 years after inception". The Sun. Retrieved 22 May 2022.
- ↑ National Light. "Mgbakogu projects Obiano's dreams in College of Health Technology, Obosi". National Light. Archived from the original on 23 September 2022. Retrieved 22 May 2022.
- ↑ "About College". Anambra State College Of Health Technology. 2017.
- ↑ Oranu, Oggorchukwu (29 October 2021). "Anambra State College Of Health Technology Obosi Obtains Accreditation In More Courses From NBTE".
- ↑ NBTE. "Approved Public Colleges of Health Science and Technology as at February, 2022". National Board for Technical Education. Archived from the original on 13 February 2020. Retrieved 22 May 2022.
- ↑ Pharmacist Council of Nigeria. "Full Accreditation. Schools of Health Technology". Pharmacist Council of Nigeria. Archived from the original on 20 September 2020. Retrieved 22 May 2022.
- ↑ Health Records Officers Registration council of Nigeria. "List of Approved Schools". Health Records Officers Registration council of Nigeria. Archived from the original on 27 May 2022. Retrieved 22 May 2022.
- ↑ Anambra State College of Health Technology, Obosi. "About College". Retrieved 22 May 2022.