Kwadwo Owusu Afriyie
Kwadwo Owusu Afriyie (wanda aka fi sani da Sir John ) (1957 – 1 ga Yulin, 2020) ya kasance lauya da ɗan siyasa na ƙasar Ghana. Ya riƙe muƙamin siyasa da dama ciki har da zama babban sakatare na New Patriotic Party . Ya kasance Babban Jami'in Hukumar Kula da Dazuka ta Ghana daga 2018 har zuwa rasuwarsa. An haifeshi a Accra .
Kwadwo Owusu Afriyie | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ghana, 1957 |
ƙasa | Ghana |
Mutuwa | 1 ga Yuli, 2020 |
Yanayin mutuwa | (Koronavirus 2019) |
Karatu | |
Makaranta |
University of Ghana Konongo Odumase Senior High School (en) Seventh Day Adventist Secondary School (en) S. D. A. Senior High School, Bekwai (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |
Afriyie ya mutu a ranar 1 ga Yuli, 2020 daga COVID-19 a Accra, yana da shekara 63.