Abinsha sune dukkan abin da ake iya shan su da baki mafiyawanci kuma ba tare da an tauna su da hakora ba, kamar dai ruwa, kunu, sirki, shayi, lemon kwalba, da Kuma dai sauran su.

Abinsha
liquid (en) Fassara da abinci
Kayan haɗi Ruwa
abin sha
Abinsha
abinsha
abinsha
Abinsha
drinks
abinsha
ruwan 'ya'yan itace
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe

Shaidar archaeological ta farko game da samar da ruwan inabi har yanzu an samo ta ne a shafuka a Georgia ' data-ve-no-generated-no-generated-contents="true" id="mwVA" title="circa" typeof="mw:Transclusion">c. 6000 KZ) [1] da Iran Wataƙila Shafi ya samo asali ne a Yunnan, China, a lokacin Daular Shang a matsayin abin sha na magani.

  1. Berkowitz, Mark (1996). "World's Earliest Wine". Archaeology. Archaeological Institute of America. 49 (5). Retrieved 25 June 2008.