Kunle Adejuyigbe (an haife shi ranar 8 ga watan Agustan 1977) ɗan tseren Najeriya ne.

Kunle Adejuyigbe
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Suna Kunle (en) Fassara
Sunan dangi Adejuyigbe (en) Fassara
Shekarun haihuwa 8 ga Augusta, 1977
Yaren haihuwa Yarbanci
Harsuna Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Sports discipline competed in (en) Fassara 400 metres (en) Fassara

Adejuyigbe ya lashe lambar tagulla a tseren mita 4 x 400 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 1995, tare da abokan wasan Udeme Ekpeyong, Jude Monye da Sunday Bada.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Kunle Adejuyigbe at World Athletics