Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana ta kasa da shekaru 20
Ƙungiyar ƙwallon ƙafar mata ta Ghana ta ƙasa da shekaru 20 ta wakilci Ghana a gasar ƙwallon ƙafa ta matasa ta ƙasa da ƙasa.[1][2]
Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana ta kasa da shekaru 20 | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Ghana |
Mulki | |
Mamallaki | Ghana Football Association (en) |
Shugaban masu horarwa
gyara sashe- Kuuku Dadzie (Nuwambar 2009 – Oktabar 2011)[3]
- Robert Sackey (2011–2014)[4]
- Yusif Basigi ( Satumbar 2017–2019)[5]
- Yusif Basigi (Nuwambar 2020 – Mayu 2021)[6][7]
Rikodin gasa
gyara sasheRikodin FIFAr yan kasa da shekaru-20 na gasar cin kofin duniya
gyara sashe- 2002 - basu cancanta ba
- 2004 - Basu cancanta ba
- 2006 - Basu cancanta ba
- 2008 - Basu cancanta ba
- 2010 - matakin kungiya
- 2012 - matakin kungiya
- 2014 - matakin kungiya
- 2016 - matakin kungiya
- 2018 - matakin kungiya
- 2022 - matakin kungiya
Gasar cin Kofin Mata na U-20 na Afirka
gyara sashe- Gida/wasa 2002 - Ba a shiga ba
- Gida/wasa 2004 - Ba a shiga ba
- Gida/wasa 2006 - Na ukun ƙarshe
- Gida/wasa 2008 - Na biyun ƙarshe
- Gida/wasa 2010
- Gasar 1
- Gida/wasa 2012 - Gasr 1
- Gida/wasa 2014 - Gasar 1
: Nigeria
Duba kuma
gyara sashe- Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana
- Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana 'yan kasa da shekaru 17
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Black Princesses to begin FIFA U20 Women's World Cup tomorrow". Goal.com. 2014-07-13. Retrieved 2014-08-16.
- ↑ "Ghana handed tough U20 Women's World Cup draw". GhanaSoccernet (in Turanci). 2010-04-22. Retrieved 2021-07-20.
- ↑ "Dadzie gets Princesses job". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2021-07-20.
- ↑ Association, Ghana Football. "Princesses seek win to maintain qualifying grip". www.ghanafa.org (in Turanci). Retrieved 2021-07-20.
- ↑ "Yusif Basigi Expects Black Princesses To Win CAF Women's National Team Of The Year Award". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2021-07-20.
- ↑ Teye, Prince Narkortu (14 January 2020). "Tagoe-Quarcoo returns as Ghana women's coach, Basigi takes over U20s". www.goal.com. Retrieved 12 April 2021.
- ↑ Association, Ghana Football. "Yusif Bassigi appointed as Black Princesses Head Coach". www.ghanafa.org (in Turanci). Retrieved 2021-07-20.