Kuka (kúúkà) (Adansonia digitata) bishiya ne.[1] Kuka bishiya ce mai tsayi da take da ganye launin kore tana girma a kasashe da dama a nahiyar Afrika inda kasar Senegal ta kasance gaba a cikin sahun jerin kasashen dake noma ta inda har fitar da ita suke yi su sayar ga wasu kasashe. A jihohin Arewacin Najeriya, yankin Zuru dake a jihar Kebbi na daga cikin manyan wuraren dake noman kuka inda ko bayan amfanin da suke yi da ita har fitar da ita suke yi suna sayarwa.

Kuka
Baobab and elephant, Tanzania.jpg
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderMalvales (en) Malvales
FamilyMalvaceae (en) Malvaceae
GenusAdansonia (en) Adansonia
jinsi Adansonia digitata
Linnaeus
General information
Tsatso bouye (en) Fassara
Kuka
Adansonia digitata

ManazartaGyara