Bogotá birni ne, da ke a yankin birnin Bogotá D.C, a ƙasar Kolombiya. Shine babban birnin ƙasar Kolombiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Bogotá tana da yawan jama'a 7,181,469. An gina birnin Bogotá a shekara ta 1534.

Globe icon.svgBogotá
Flag of Bogotá (en) Coat of arms of Bogotá (en)
Flag of Bogotá (en) Fassara Coat of arms of Bogotá (en) Fassara
Bogotá Actual.png

Wuri
Capital District in Colombia.svg
 4°36′46″N 74°04′14″W / 4.61264°N 74.0705°W / 4.61264; -74.0705
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 7,743,955 (2020)
• Yawan mutane 4,907.45 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Spanish (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,578 km²
Altitude (en) Fassara 2,640 m
Sun raba iyaka da
Cota, Colombia (en) Fassara
Soacha (en) Fassara
Chía (en) Fassara
Funza (en) Fassara
Mosquera (en) Fassara
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Gonzalo Jiménez de Quesada (en) Fassara
Ƙirƙira 6 ga Augusta, 1538
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa office of the mayor of Bogotá (en) Fassara
Gangar majalisa Bogotá city council (en) Fassara
• Mayor of Bogota (en) Fassara Claudia López Hernández (en) Fassara (1 ga Janairu, 2020)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 11
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 1
Lamba ta ISO 3166-2 CO-DC
Wasu abun

Yanar gizo bogota.gov.co
Bogotá


ManazartaGyara

Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.