Nicaragua (lafazi : /nikaragwa/), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Tsakiya. Nicaragua yana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 129 494. Nicaragua yana da yawan jama'a 6 085 213, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2018[1].

Nicaragua
República de Nicaragua
Flag of Nicaragua.svg Coat of arms of Nicaragua.svg
Administration
Government jamhuriya
Head of state Daniel Ortega (en) Fassara
Capital Managua
Official languages Spanish (en) Fassara
Geography
Nicaragua (orthographic projection).svg da LocationNicaragua.svg
Area 130375 km²
Borders with Costa Rica, Honduras da Kolombiya
Demography
Population 6,217,581 imezdaɣ. (2017)
Density 47.69 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−06:00 (en) Fassara
Internet TLD .ni (en) Fassara
Calling code +505
Currency Nicaraguan córdoba (en) Fassara
www.visitnicaragua.us/

Nicaragua yana da iyaka da Costa Rica da Honduras. Babban birnin Nicaragua, Managua ne.

Shugaban ƙasar Nicaragua, shi ne Daniel Ortega.

ManazartaGyara

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.