Kogin Okpara, wani kogi ne na Benin.[1] Asalinta a cikin Sashen Borgou, yana kwarara zuwa kudu kuma ya zama kan iyaka tsakanin Najeriya da Benin kafin, ya sake shiga cikin Benin ya kwarara zuwa Kogin Ouémé, wanda kuma ƙarshe ya malala zuwa Tekun Atlantika.[2] Garuruwa da dama da ke bakin kogin suna takaddama tsakanin Benin da Najeriya.

Kogin Okpara
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 6°26′N 2°33′E / 6.43°N 2.55°E / 6.43; 2.55
Kasa Benin da Najeriya
Territory Borgou Department (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Ouémé
Ruwan Kogin Okpara a cikin Benin
kogin okpara

Manazarta

gyara sashe
  1. Rand McNally, The New International Atlas, 1993.
  2. Guo, Rongxing (6 September 2006). Territorial Disputes and Resource Management: A Global Handbook. Nova Publishers. p. 199. ISBN 978-1-60021-445-5. Retrieved 30 April 2012.