Kini and Adams
Kini and Adams fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Burkinabe na shekarar 1997 wanda Idrissa Ouedraogo ya jagoranta kuma ya bada umarni. An yi fim ɗin a Zimbabwe cikin harshen Ingilishi.[1]
Kini and Adams | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1997 |
Asalin suna | Kini and Adams |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Burkina Faso da Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 93 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Idrissa Ouédraogo (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Santiago Amigorena (en) Idrissa Ouédraogo (en) Olivier Lorelle (en) |
'yan wasa | |
Vusi Kunene Sibongile Mlambo (en) David Mohloki (en) Netsayi Chigwendere (en) Nthati Moshesh John Kani (en) Pretty Bhebhe (en) Chunky Phiri (en) | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Wally Badarou (mul) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Zimbabwe |
External links | |
Labarin fim
gyara sasheA wani wuri a kudancin Afirka, a wani katon yanki mai cike da talakawa, wasu abokai biyu sun yi mafarkin samun ingantacciyar rayuwa, a nesa da ƙauyensu, kuma suka yanke shawarar barin su cika burinsu. Don su tafi, sun yi ƙoƙarin gyara wata tsohuwar mota da kayan aikin hannu na biyu, amma danginsu da abokansu suna yi musu ba'a.Kaɗan kaɗan karfinsu ya mutu haka ma abotansu. Daga karshe dai bacin rai da kishi ya kawo karshen abota da ke tsakanin mutanen biyu kuma suka zama abokan gaba.
'Yan wasa
gyara sashe- Vusi Kunene a matsayin Kini
- David Mohloki a matsayin Adams
- Nthati Moshesh a matsayin Aida
- John Kani a matsayin Ben
- Netsayi Chigwendere a matsayin Binja
- Fidelis Cheza a matsayin Tapera
- Sibongile Mlambo a matsayin Bongi
Karɓar baƙi/Liyafa
gyara sasheDon wannan fim ɗin, an zaɓi Idrissa Ouedraogo a Palme d'Or a shekara ta 1997 Cannes Film Festival[2] kuma ya lashe kyautar Jury a shekarar 1998 Bermuda International Film Festival.[3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hoefert De Turégano, Teresa (2004). African Cinema and Europe: Close-up on Burkina Faso. European Press Academic Publishing. p. 241. ISBN 88-8398-031-X.
- ↑ "Festival de Cannes: Kini and Adams". festival-cannes.com. Retrieved 2009-09-21.
- ↑ "Archive: September/October 1998". Northwest Film Center. Archived from the original on 2008-05-17. Retrieved 2008-08-03.
- ↑ Rabinowitz, Mark (1998-05-11). "Bermuda Fest Wraps, "Kini and Adams" Wins Jury Prize". IndieWire. Retrieved 2008-08-03. [dead link]