Killang Hill

Wuraren yawon Bude Ido

Killang Hill wani tudu ne a Arewa maso Gabashin Najeriya. Yana cikin kauyen Popandi da ke Kaltungo a jihar Gombe. Ana amfani da wurin don noma, farauta, da yawon shakatawa.

Killang Hill
tourist attraction (en) Fassara da tudu
Bayanai
Bangare na Afirka, Najeriya da Jihar Gombe
Laƙabi Killang Hill
Nahiya Afirka
Ƙasa Najeriya
Kasancewa a yanki na lokaci West African Time Zone (en) Fassara
Language used (en) Fassara Hausa da Tangale (en) Fassara
Street address (en) Fassara P7XW+47, 770102, Boh, Gombe
Lambar aika saƙo 770102
Wuri
Map
 9°49′12″N 11°18′43″E / 9.8201°N 11.3119°E / 9.8201; 11.3119
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Gombe
Ƙaramar hukuma a NijeriyaKaltungo
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe