Kholosa Biyana
Kholosa Mthikazi Biyana (an haife shi a ranar 6 ga watan Satumba shekara ta alif 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar Mata ta SAFA Mamelodi Sundowns Ladies FC da kuma ƙungiyar mata ta Afirka ta Kudu .
Kholosa Biyana | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ngcobo (en) , 6 Satumba 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Makaranta |
Jami'ar KwaZulu-Natal Jami'ar Fasaha ta Durban | ||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Aikin kulob
gyara sasheMamelodi Sundowns Ladies
gyara sasheA cikin shekara ta dubu biyu da ashirin da uku 2023, ta shiga ƙungiyar Mata ta SAFA Mamelodi Sundowns Ladies . [1]
Ta lashe gasar zakarun mata na CAF 2023, 2023 COSAFA Women's League da 2023 Hollywoodbets Super league tare da Sundowns . [2] [3] [4]
Girmamawa
gyara sasheKulob
gyara sasheMamelodi Sundowns Ladies
- Kungiyar Mata ta SAFA : 2023
- Gasar Zakarun Mata ta Cosafa : 2023
- Gasar Cin Kofin Mata ta CAF : 2023
Afirka ta Kudu
gyara sashe- Gasar Cin Kofin Afirka ta Mata : 2022 [5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Makonco, Sinethemba (2023-08-26). "Sundowns Complete Biyana Signing". iDiski Times (in Turanci). Retrieved 2023-12-21.
- ↑ "Mamelodi Sundowns Ladies reclaim continental glory in style". CAF (in Turanci). 2023-11-19. Retrieved 2023-12-21.
- ↑ Pillay, Alicia (2023-12-07). "Mamelodi Sundowns Ladies Defend Hollywoodbets Super League Title". gsport4girls (in Turanci). Retrieved 2023-12-21.
- ↑ Raophala, Mauwane (2023-09-08). "Sundowns beat Double Action to qualify for CAF Champions League". FARPost (in Turanci). Retrieved 2023-12-21.
- ↑ "Magaia brace hands South Africa first TotalEnergies WAFCON trophy". CAF. 29 June 2023. Retrieved 6 August 2023.