Khamis Al-Owairan Al-Dosari 8 Satumba 1973 - 7 January 2020) dan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Saudi Arabiya . Ya taka leda a matsayin dayn wasan tsakiya .

Khamis Al-Dosari
Rayuwa
Haihuwa Riyadh, 8 Satumba 1973
ƙasa Saudi Arebiya
Mutuwa 7 ga Janairu, 2020
Yanayin mutuwa  (brain cancer (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Al Hilal SFC1987-2001
  Saudi Arabia men's national football team (en) Fassara1994-20041040
Al Ittihad FC (en) Fassara2001-2007
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 178 cm

An haifi Al-Dosari a garin Riyadh . Ya buga wa Al-Hilal da Al-Ittihad mafi yawan ayyukansa. Ya kuma taka leda a ƙungiyar Saudi Arabiya kuma ya kasance memba a gasar Olympics ta bazara ta 1996 da gasar cin kofin duniya ta FIFA da 1998 da 2002.

Al-Dosari ya mutu sakamakon cutar kansa ta kwakwalwa a ranar 7 ga Janairun 2020. Ya kasance 46.

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Khamis Al-Dosari at National-Football-Teams.com