Al-Hilal Saudi Football Club (Larabci نادي الهلال; Wata), wanda aka fi sani da Al-Hilal , ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce a ƙasar Saudi Arabiya daga Riyadh. Tare da jimloli guda 55, sune ƙungiyar da ta fi kowacce nasara a ƙasar.

Al Hilal SFC

Bayanai
Suna a hukumance
نادي الهلال السعودي
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Saudi Arebiya
Mulki
Shugaba Q79351554 Fassara
Hedkwata Riyadh
Tarihi
Ƙirƙira 16 Oktoba 1957

alhilal.com


Al-Hilal crowd 2010

Daraja gyara sashe

Gasar Cikin Gida gyara sashe

  •  Saudi Professional League
    • (18) : 1977, 1979, 1985, 1986, 1988, 1990, 1996, 1998, 2002, 2005, 2008, 2010, 2011, 2017, 2018, 2020, 2021, 2022 (Record)
    • (14) : 1980, 1981, 1983, 1987, 1993, 1995, 1997, 2006, 2007, 2009, 2013, 2014, 2016, 2019
 
Al-Hilal zakara 2010
  • Kofin Saudi Arabia
    •  (9) : 1961, 1964, 1980, 1982, 1984, 1989, 2015, 2017, 2020
    •   (7) : 1963, 1968, 1977, 1981, 1985, 1987, 2010
  • Gasar Kofin Yarima
    •   (13) : 1964, 1995, 2000, 2003, 2005, 2006, 2008, 2009, 2010, 2011, 2011, 2012, 2013, 2016 (Rikodi)
    •   (4) : 1957, 1998, 2014, 2015
  • Kofin Saudi Arabia Da Aka sani da (Kofin Yarima Faisal Bin Fahad)
    •  (7) : 1987, 1990, 1993, 1996, 2000, 2005, 2006 (Rikodi)
    •   (5) : 1986, 2002, 2003, 2008, 2010
  • Kofin kafa na Saudiyya
    •  (1) : 2000
  • Gasar AFC Champions League
    •  </img> (3) : 1991, 2000, 2019
    •  (4) : 1986, 1987, 2014, 2017
  • Gasar cin Kofin Asiya
    •  (2) : 1997, 2002
  • Kofin Asiya
    •  (2) : 1997, 2000

Tekun Larabawa gyara sashe

  • Kofin Gasar Cin Kofin Kasashen Larabawa
    •  (2) : 1986, 1998
    •   (3) : 1987, 1992, 2000

Sauran gyara sashe

  • Saudi-Egypt Super Cup
    •  (1) : 2001

Manazarta gyara sashe