Khalifah Mustafa
Khalifa Hussein Mustafa Al-Natah (Arabic) an haife shi ne a cikin birnin Tripoli a shekara ta 1944, kuma yana zaune a titin yamma. Ya kasance babban marubuci kuma marubucin litattafai na kasar Libya, kuma an dauke shi a matsayin daya daga cikin marubuta na farko na labarun kasar Libya, da litattafan. A cikin shekaru sama da arba'in,40 ya buga: gajerun labaru, ya wallafe litattafai, yara na wasan ni kwaikwayo, Labarai. Shi ma mai sukar adabi ne. Ya fara karatun sa na farko a garinsu ke birnin Tripoli, sannan ya koma Benghazi don nazarin tarihi a Jami'ar kasar Libya. Littafinsa ′′The eye of the sun′′ (sunan asali: Ayn Al-Shams) an kara shi zuwa ɗayan mafi kyawun littattafai ɗari a cikin karni na 20. [1][2]
Khalifah Mustafa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1944 |
ƙasa | Libya |
Mutuwa | 2008 |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Ilimi da aiki
gyara sasheKhalifa Mustafa na cikin ƙarni na marubuta bayan 'yancin kai. Har ila yau, yana ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa littafin kasar Libya, kuma babban mai ba da gudummawa .[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "خليفة حسين مصطفى – طيوب". 26 October 2020. Archived from the original on 26 October 2020. Retrieved 24 February 2021.
- ↑ "تعرف على 6 معلومات عن المبدع الليبي خليفة حسين مصطفى – بوابة أفريقيا الإخبارية". 4 February 2021. Archived from the original on 4 February 2021. Retrieved 24 February 2021.
- ↑ "خليفة حسين مصطفى | جائزة كتارا للرواية العربية". 18 July 2020. Archived from the original on 18 July 2020. Retrieved 24 February 2021.