An haifi Yarima Khalifa a ranar 24 ga Nuwamba a shekara ta 1935, ɗan na biyu na Salman ibn Hamad Al Khalifa, Hakim na Bahrain, da matarsa Mouza bint Hamad Alhalifa. [1] Ya yi karatu a makarantar sakandare ta Manama da makarantar Rifa'a Palace a Bahrain.

Khalifa bin Salman Al Khalifa
1. Prime Minister of Bahrain (en) Fassara

10 ga Janairu, 1970 - 11 Nuwamba, 2020
← no value - Salman bin Hamad, Crown Prince of Bahrain (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Jasra (en) Fassara, 24 Nuwamba, 1935
ƙasa Baharain
Mutuwa Rochester (en) Fassara, 11 Nuwamba, 2020
Makwanci Manama
Ƴan uwa
Mahaifi Salman II of Bahrain
Yara
Yare House of Khalifa (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Mamba ABLF alumni network (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Yarima Khalifa ya kasance memba na majalisar ilimi daga shekara ta 1956 zuwa shekara ta 1958 kuma yayi shugabanci tsakanin shekara ta 1958 zuwa shekara ta 1961. Daga bisani ya zama darektan sashen kudi (a shekara ta 1961 zuwa shekara ta 1966), shugaban kwamitin wutar lantarki a shekara ta (1961), shugaban majalisar birni ta Manama (A shekara ta 1962 zuwa shekara ya 1967), shugaban majalisar kudi ta Bahrain a shekara ta (1964), shugaban kwaminisanci na hadin gwiwa na nazarin tattalin arziki da kudi, kummemba a kwamitin rajistar kasuwanci, kuma ya kasan ce shugaban majalisar harkokin gudanarwa (1967-1969), ya zama memba na kwaminisancin hukumar kudi ta Bahrain sannan shugaban Majalisar Jiha (1972-1974), shugaban majalisar zartarwa a shekarar (1977).

Manazarta

gyara sashe
  1. "H.R.H. the Prime Minister". Kingdom of Bahrain Ministry of Foreign Affairs (in Turanci). Archived from the original on 22 March 2017. Retrieved 21 March 2017.