Kevin Darnell Hart (an haife shi ranar 6 ga watan Yuli, 1979) dan wasan barkwanci ne kuma dan wasan kwaikwayo neh dan Amurka. Asalin da aka fi sani da dan wasan barkwanci, tun daga lokacin ya yi tauraro a fina-finan Hollywood[1] da kuma a talabijin. Ya kuma fitar da faifan barkwanci da dama da suka samu karbuwa.[2]