Kennis Voor Het Leven
Kennis Voor Het Leven (Ilimin Rayuwa) fim ne da aka shirya shi a shekarar 2005 na Dutch da ƙasar Mali.
Kennis Voor Het Leven | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2005 |
Asalin harshe | Afrikaans |
Ƙasar asali | Mali da Holand |
Characteristics | |
During | 29 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Sander Francken (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheMenene mafi girman sashi na duk ilimi? Domin amsa wannan tambayar, wani matashin malamin makarantar Kur'ani ya tashi tafiya ta kwanaki bakwai domin gano wasu abubuwa ta Djenné, wani birni mai daɗaɗɗen tarihi a Afirka ta Yamma.[1]
Nunawa
gyara sasheAn haɗa fim ɗin a cikin bikin 2005 na Afirka Film Festival na Cordoba.[2] Hakanan an haɗa shi a cikin 2005 International Film Festival Rotterdam.[1] Tun a shekarar 2010 an haɗa fim ɗin a cikin fasalin fim ɗin Bardsongs.[3]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Kennis voor het leven | IFFR". iffr.com. Retrieved 2022-08-07.
- ↑ "KENNIS VOOR HET LEVEN – Fondo Fílmico del FCAT – Festival de Cine Africano de Tarifa" (in Sifaniyanci). Retrieved 2022-08-09.
- ↑ Francken, Sander (2013-03-14), Bardsongs (Drama), Sander Francken Film, retrieved 2022-08-09