Kemi Nanna Nandap

Ma'aikaciyar Hukumar Shige-da-Fice ta Najeriya

Kemi Nandap (an haife ta ranar 3 ga watan Yuni, 1966) ita ce Kwanturola-Janar ta Hukumar Shige-da-Fice ta Najeriya. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne ya naɗa ta a ranar 20 ga watan Janairun 2024.[1][2]

Kemi Nanna Nandap
Rayuwa
Haihuwa 3 ga Yuni, 1966 (58 shekaru)
Sana'a

Rayuwar farko da Ilimi

gyara sashe

An haifi Nandap a ranar 3 ga watan Yuni 1966 a garin Zaria dake jihar Kaduna . Asalin iyayenta ƴan jihar Ogun, a halin yanzu Kwanturola-Janar ce ta Hukumar Shige da Fice ta Najeriya. Ta samu digiri na farko a fannin kimiyyar halittu daga Jami'ar Ilorin.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. M. Gulloma, Abdullahi (21 February 2024). "Tinubu appoints new Comptroller-General of Nigeria Immigration Service". blueprint.ng. Retrieved 23 August 2024.
  2. Mom, Claire (30 September 2024). "Kemi Nandap named chair of ECOWAS immigration forum". the cable.ng. Retrieved 19 October 2024.
  3. "Tinubu Appoints Kemi Nandap As Immigration Boss". channelstv.com. 21 February 2024. Retrieved 22 August 2024.