Kelvin Yeboa[1]

Kelvin Yeboa
Rayuwa
Haihuwa Accra, 6 Mayu 2000 (23 shekaru)
ƙasa Italiya
Ghana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
WSG Tirol (en) Fassara-
  Italy national under-21 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Kelvin Kwarteng Yeboah (an haife shi 6 ga Mayu 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar Serie A Genoa. An haife shi a Ghana, kuma yana wakiltar kungiyar kwallon kafar matasa na Italiya.


Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Kelvin_Yeboah