Kekefia wani Abincin ne na Kudancin Najeriya, abincin ya shahara a tsakanin mutanen Jihar Bayelsa.[1]

Kekefia
Kayan haɗi cooking banana (en) Fassara, albasa, borkono, gishiri, Manja da crayfish (en) Fassara
Tarihi
Asali Najeriya

Plantain shine babban sinadari na yin abincin, sauran sun haɗa da barkono, Albasa, ganyen kamshi na crayfish, man dabino da gishiri. [2]

Sauran abinci

gyara sashe

Ana cin Kekefia da miya mai ɗauke da nama ko kifi. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Food security in Bayelsa state". ResearchGate.
  2. "Exploring The Cultural Taste Buds Of Nigeria". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-08-16. Retrieved 2022-06-30.
  3. Funmilayo-odede (2022-04-28). "Tasting Bayelsa: How to make delicious kekefia". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-06-30.