Karim Khan Zand

Wanda ya kafa daular Zand

Muhammad Karim Khan Zand (Farisawa: محمدکریم خان زند Mohammad Karīm Khân-e Zand) (c. 1705 - 1 Maris din shekarar 1779) shi ne ya kafa Daular Zand, wanda ya yi mulki daga shekara ta 1751 zuwa 1779. Ya mulki Iran (Farisa) baki daya sai Khorasan.[1] Ya kuma mulki wasu daga cikin kasashen Kaucasia kuma ya mamaye Basra na wasu shekaru. Wasu sauna keiran Karim Khan Zand a mat sayin "mafi shahara" kuma "mafi alheri" sarkin Iran bayan musulunci.[2][3]

Karim Khan Zand
Shah

1751 - 1779
Shahrukh Afshar (en) Fassara - Mohammad Ali Khan (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Piruz (en) Fassara, 23 Mayu 1705
ƙasa Iran
Mutuwa Shiraz, 1 ga Maris, 1779
Makwanci Pars Museum (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Tarin fuka)
Ƴan uwa
Mahaifi Inaq Khan
Yara
Ahali Zaki Khan Zand (en) Fassara
Yare Daular Zand
Sana'a
Karim Khan Zand
Coin of Karim Khan Zand
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Perry 2011, pp. 561–564.
  2. Khan Zand.
  3. http://malekmuseum.org/library/fa/malekLibrary/44582/%DA%A9%D8%B1%DB%8C%D9%85%D8%AE%D8%A7%D9%86-%D8%B2%D9%86%D8%AF-%D9%86%DB%8C%DA%A9%D9%88%D8%AA%D8%B1%DB%8C%D9%86-%D8%B2%D9%85%D8%A7%D9%85%D8%AF%D8%A7%D8%B1-%D8%AA%D8%A7%D8%B1%DB%8C%D8%AE-%D8%A7%DB%8C%D8%B1%D8%A7%D9%86[permanent dead link]