Shiraz (da Farsi: شیراز) birni ne, da ke a yankin Fars, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Shiraz tana da yawan jama'a 1,869,001. An gina birnin Shiraz kafin karni na ashirin kafin haihuwar Annabi Issa.

Shiraz
شیراز‎ (fa)


Wuri
Map
 29°36′36″N 52°32′33″E / 29.61°N 52.5425°E / 29.61; 52.5425
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraFars Province (en) Fassara
County of Iran (en) FassaraShiraz County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,565,572 (2016)
• Yawan mutane 6,523.22 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 481,239
Harshen gwamnati Farisawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 240 km²
Altitude (en) Fassara 1,500 m
Tsarin Siyasa
• Gwamna Haidar Eskandarpour (en) Fassara (2017)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 071
Wasu abun

Yanar gizo shiraz.ir
Shiraz.

Manazarta

gyara sashe