Alhaji Kareem Adepoju wanda aka fi sani da "Baba Wande" jarumin fina-finan Najeriya ne, marubuci kuma furodusa wanda ya fara haskawa a shekarar 1993 bayan ya fito a matsayin "Oloye Otun" a cikin fim ɗin sa mai suna Ti Oluwa Ni Ile.[1][2]

Kareem Adepoju
Rayuwa
Haihuwa Osogbo
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi, marubuci da mai tsara fim
IMDb nm2102293

Filmography zaba gyara sashe

  • Ti Oluwa Ni Ile
  • Ayọ Ni Mọ Fe
  • Abeni
  • Arugba
  • Igbekun
  • Obuko Dudu
  • Ika lomo ejo
  • "Enu Eye (2010)"

Magana gyara sashe

  1. "Veteran Actor, Baba Wande Talks About Buhari And GEJ". Naij. 8 April 2015. Retrieved 4 December 2015.
  2. Akinwumi Adesokan (21 October 2011). Postcolonial Artists and Global Aesthetics. Indiana University Press. pp. 87–. ISBN 0-253-00550-7.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe