Kalabar Municipal

Karamar hukuma ce a kuros riba stet, a najeriya

Kalabar Municipal haramar hukuma ce dake a Jihar Cross River a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya. Yana da yanki 142 2 da yawan jama'a 179,392 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 540.[1]

Kalabar Municipal

Wuri
Map
 5°00′N 8°18′E / 5°N 8.3°E / 5; 8.3
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaCross River
Labarin ƙasa
Yawan fili 142 km²

Sarki gyara sashe

Babban sarkin karamar hukumar Calabar ana kiransa Ndidem na Quas kuma babban sarkin karamar hukumar Calabar, shi ne shugaban majalisar sarakunan gargajiya a karamar hukumar Calabar kuma babban sarki na Ejagham Nation.

Fitattun mutane daga Karamar Hukumar Calabar gyara sashe

Sanata Joseph Oqua Ansa, shi ne mutum na farko daga karamar hukumar Calabar (LGA) da aka zabe shi a matsayin dan majalisar dattawa mai wakiltar Kudanci a jihar Cross River a shekarar 1979. [2]

Manzarta gyara sashe

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-06-20. Retrieved 2023-07-22.