Kaiyne River Woolery (an haife shi a ranar 11 ga watan Janairun shekara ta 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Ingila wanda ke buga masu wasa a matsayin dan kwallon tsakiya na anothosis Famagusta. .

Kaiyne Woolery
Rayuwa
Haihuwa London Borough of Hackney (en) Fassara, 11 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Motherwell F.C. (en) Fassara-
Wigan Athletic F.C. (en) Fassara-
Tamworth F.C. (en) Fassara2013-2014181
Stafford Rangers F.C. (en) Fassara2013-2013
Bolton Wanderers F.C. (en) Fassara2014-
Maidstone United F.C. (en) Fassara2014-2014
Notts County F.C. (en) Fassara2015-201550
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Shekaru na farko

gyara sashe

Woolery ta sanya hannu ne daga kungiyar Firimiya league ta Tamworth Woolery ta sanya hannu ne daga kungiyar Firimiya league ta tamworth daga kungiyar Isthmian League Maidstone United a watan Yunin 2013. [1] An ba da aronsa ga Stanfford Rangers na Kungiyar Firimiya ta Arewa a farkon kakar 2013-14. [2] An kuma bada aronsa ga Maidstone a watan Janairun 2014 na tsawon watanni biyu.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Justin Richards: Tamworth sign former Oxford striker". BBC Sport. 20 June 2013. Retrieved 21 February 2015.
  2. "Loan duo Kaiyne Woolery and Louis Harris set to start for Stafford Rangers at King's Lynn Town". The Sentinel. 29 November 2013. Archived from the original on 24 September 2015. Retrieved 21 February 2015.
  3. "Kaiyne Woolery returns to Tamworth". Medway News. 13 March 2014. Archived from the original on 21 February 2015. Retrieved 21 February 2015.