Kaduna South

majalisar dattawa a Najeriya

Kaduna South Senatorial District ya kunshi kananan hukumomi takwas a jihar Kaduna da suka hada da Jaba, Jema’a, Kachia, Kagarko, Kaura, Kauru, Sanga, da Zangon Kataf. Kafanchan ita ce hedkwatar gundumar.

Kaduna South
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe