Kabkabou ko Kabkabu (Arabic كبكابو) shine miyar kifi da tumatur da aka saba shiryawa a Tunisiya. Ana godiya da abincin sosai saboda yana ɗauke da sinadarin ƙara lafiya kuma yana da sauƙin yi. Ya ƙunshi miya da ake dafawa da naman kifi a cikinsa, kuma ana ƙara capers, zaituni da lemun tsami. [1] Ana amfani da nau'ikan kifi da yawa, kamar grouper, angle shark, tuna ko mackerel. Manyan sinadaran da ake amfani da su a cikin shirye-shiryen sune albasa, man zaitun, tumatir tumatir, tafarnuwa, harissa, gishiri, barkono, cumin, caper, lemun tsami, zaitun black olives, zaituni mai launin kore da saffron.[2][3]

Kabkabou
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ragout (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Tunisiya

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin abincin Afirka
  • Jerin abinci da abin sha
  • Jerin abinci
  1. "Best Trips 2015 Tunis, Tunisia". National Geographic Traveler Magazine. 19 November 2014. Archived from the original on November 21, 2014. Retrieved 5 April 2015.
  2. Wheeler, D., Clammer, P., & Filou, E. (2010). Tunisia. New York: Lonely Planet. p. 54.CS1 maint: multiple names: authors list (link)
  3. "Best Trips 2015 Tunis, Tunisia". National Geographic Traveler Magazine. 19 November 2014. Archived from the original on November 21, 2014. Retrieved 5 April 2015.