Tafarnuwa
Tafarnuwa, a Harshen Hausa. Garlic a harshen Nasara (Allium sativum).
Tafarnuwa | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Asparagales (en) |
Dangi | Amaryllidaceae (en) |
Tribe | Allieae (en) |
Genus | Allium (en) |
jinsi | Allium sativum Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso | tafarnuwa da garlic oil (en) |
Tafarnuwa tana magunguna iri daban daban. [1] Tafarnuwa nada Amfani sosai a cikin rayuwar mu ta yau da kullum tana maganin sanyi da kuma rage kitsen dake cikin jini.
Tafarnuwa tana da sinadarai masu tarin yawa a jikin da adam sannan tana maganin sanyin,ana sanya ta ciki abinci, bayan haka akan sha ta da ruwa domin magani.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Amsoshi: Amfanin cin tafarnuwa". DW Hausa. 9 March 2020. Retrieved 28 June 2021.