Justina Akpulo (an haife ta a ranar 30 ga watan Janairun shekara ta 1972) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Najeriya. Ta shiga gasar Olympics ta 1992 . [1]

Justina Akpulo
Rayuwa
Haihuwa 30 ga Janairu, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Justina Akpulo Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 17 November 2019.