Juliette Nebnoma Nana (an haife ta a ranar 16 ga watan Agusta 2000) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce, wacce ke buga wasan tsakiya a kulob ɗin Hatayspor a Super League ta mata ta Turkiyya da kuma ƙungiyar mata ta Burkina Faso. [1] [2]

Juliette Nana
Rayuwa
Haihuwa Ouagadougou, 16 ga Augusta, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Princesses du Kadiogo (en) Fassara2017-2020
Nioman Hrodna (en) Fassara2020-20213624
Hatayspor (women's football) (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin kulob gyara sashe

Nana ta fara buga kwallon kafa da yara maza a unguwarsu tun tana shekara bakwai ko takwas.[3]

Nana ta buga wasa a ZhFK Neman Grodno a Belarus.[4]

A cikin watan Oktoba 2022, ta koma Turkiyya, kuma ta rattaba hannu tare da Hatayspor don taka leda a gasar Super League ta 2022-23.

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Nana ta taka leda a Burkina Faso a babban mataki a lokacin gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin Afirka ta mata na shekarar 2022).

Manazarta gyara sashe

  1. "Burkina Faso : Juliette Nana élue meilleure sportive féminine de l'année 2021". Africa Foot United (in Faransanci). Archived from the original on 2022-07-02. Retrieved 2024-03-22.
  2. "СМИ о нас: Интервью Джульетты Нана".
  3. Balima, Jacques Théodore. "Juliette Nana, sociétaire des Princesses du Kadiogo : « Christiano Ronaldo, mon idole »". Lefaso.net (in Faransanci). Retrieved 20 December 2023.
  4. Juliette Nana at Soccerway. Retrieved 24 April 2022.