Juliana Negedu
Juliana Ojoshogu Negedu (an haife ta 31 ga Yuli 1979 a Kaduna ) ita ce ’yar kwallon Kwando ta mata ta Najeriya . Ƴar ƙungiyar kwallon Kwando ta mata ta kasa a gasar Olympics ta lokacin bazara ta 2004, Negedu ta samu maki 8 cikin wasanni 5.[1]
Juliana Negedu | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Jahar Kaduna, 31 ga Yuli, 1979 (45 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Nauyi | 78 kg |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Juliana Negedu". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18.