Jude Ise-Idehen (7 Yuni 1969 - 1 Yuli 2022) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar Peoples Democratic Party yake. [1] Ya wakilci Egor /Ikpoba-Okha a majalisar wakilai. [2]

Jude Ise-Idehen
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 1 ga Yuli, 2022
District: Egor/Ikpoba-Okha
Rayuwa
Haihuwa 1969
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1 ga Yuli, 2022
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Duba kuma

gyara sashe
  1. Nwafor (2022-07-01). "Edo Rep member, Ise-Idehen is dead". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2022-09-08.
  2. osaguona, stephen. "Honorable Jude Ikponwosa Ise-Idehen, (1969 - 2022) - ForeverMissed.com Online Memorials". www.forevermissed.com (in Turanci). Retrieved 2022-09-08.