Joseph Brahim Seid
Joseph Brahim Seid (an haife a shekarar 1927 a N'Djamena – sannan ya mutu a shekarar 1980) marubuci ne kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Chadi. Ya yi ministan shari'a daga shekarar 1966 zuwa 1975.
Joseph Brahim Seid | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ndjamena, 1927 |
ƙasa | Cadi |
Mutuwa | 1980 |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da marubuci |
Mamba | International Institute of Law of the French-Speaking Countries (en) |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheKaratu
gyara sasheIyali
gyara sasheSiyasa
gyara sasheRubuce-rubuce
gyara sasheA matsayinsa na marubuci an san shi da ayyukan Au Tchad sous les étoiles ("A Chadi ƙarƙashin taurari", a shekarar 1962) da Un enfant du Tchad ("Yaron Chadi", 1967), dangane da rayuwarsa.
Manazarta
gyara sashe- Chadi - Fasaha da Adabi
- L'Action na kasa (in French)