Joseph-Antoine Bell (an haife shi a shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da huɗu 1954) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da shida 1976 zuwa shekara ta dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da huɗu 1994.

Joseph-Antoine Bell
Rayuwa
Haihuwa Douala, 8 Oktoba 1954 (70 shekaru)
ƙasa Kameru
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Union Douala (en) Fassara1975-1980
  Ƙungiyar kwallon kafar Kamaru1976-1994500
Afrika Sports d'Abidjan1980-1981
Al Mokawloon Al Arab SC (en) Fassara1981-1983
Afrika Sports d'Abidjan1981-1983
Al Mokawloon Al Arab SC (en) Fassara1983-1985
  Olympique de Marseille (en) Fassara1985-19881090
Sporting Toulon Var (en) Fassara1988-1989310
  FC Girondins de Bordeaux (en) Fassara1989-1991750
  AS Saint-Étienne (en) Fassara1991-1994990
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 75 kg
Tsayi 178 cm