Jon Abrahams
Jon Avery Abrahams (an haifeshi ne a ranar 29 ga watan Oktoba, acikin shekara ta alif 1977) ɗan wasan Amurka ne. An fi saninsa ne ta dalilin rawar da ya taka a fina-finai masu yawa kamar Sonny Poncelet a cikin Dead Man Walking ashekara ta (1995), Bobby Prinze a Scary Movie, Denny Byrnes a Meet the Parents (duka acikin shekarar ta 2000), da Dalton Chapman a cikin House of Wax acikin shekara ta alif (2005).
Jon Abrahams | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, 29 Oktoba 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta | Saint Ann's School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, darakta da jarumi |
IMDb | nm0009016 |
Rayuwar farko da iyali
gyara sasheAn haifi Abrahams ne acikin birnin New York. Ya halarci Makarantar Saint Ann a Brooklyn. [1]
Kakannin Abrahams sun kasance suma ƴan wasan kwaikwayo Mack Gray - ɗan wasan nishaɗi George Raft, Dean Martin, da Frank Sinatra - da stuntman da kodinetan yaƙi Joe Gray. Mahaifinsa shine mai zane Martin Abrahams.
Sana'a
gyara sasheAbrahams ya fara fitowa a wani fim mai suna Larry Clark's Kids. Sauran da suka biyo baya sun haɗa da Scary Movie, Meet the Parents, My Boss's Daughter, Boiler Room, da House of Wax.
A shirye-shiryen talabijin, Abrahams ya bayyana aBoston Public, Law & Order: Special Victims Unit, Second Generation Wayans, The Mentalist, da Criminal Minds. Ya kuma taɓa zama "DJ Jonny" ga shirin The Ellen DeGeneres Show a zango na hudu da fara shirin wasan kwaikwayon mai dogon zango.
A cikin shekara ta 2013, an saka Abrahams a matsayin jagora-(jarumin wanda shine akalar fim ko shirin wasan) a cikin fim ɗin indie Room 105.[2] A cikin shekara ta 2014, an saka Abrahams a cikin We Are Your Friends ne a matsayin mai tallata kulob.[3]
A cikin 2016, Abrahams ya fara fitowa a matsayin darakta tare da fim All at Once. An fitar da fim ɗin akan DVD da bidiyo da aka buƙata a cikin shekarar 2018.[4] A cikin shekara ta 2017, an saka Abrahams a cikin fim ɗin wasan kwaikwayo mai nuni da laifi, mai suna Clover,[5] wanda shi ma ya ba da umarni akan shirin fim din. A cikin shekara ta 2022 ya fito da ƙoƙarin darekta na uku tare da gay slasher thriller Exploited.
Filmography
gyara sasheFim
gyara sasheShekara | Suna | Matsayi | Bayani |
---|---|---|---|
1995 | Kids | Steven | |
Dead Man Walking | Sonny Poncelet | ||
1997 | A, B, C... Manhattan | Milo | |
Masterminds | K-Dog | ||
1998 | The Faculty | F'%# You Boy | |
1999 | Outside Providence | Drugs Delaney | |
Pigeonholed | |||
Bringing Out the Dead | Club Bystander | ||
2000 | Boiler Room | Jeff | |
Scary Movie | Bobby | ||
Meet the Parents | Denny Byrnes | ||
2001 | Mourning Glory | David Fanelli | |
Texas Rangers | Berry Smith | ||
Scenes of the Crime | Lenny Burroughs | ||
2002 | They | Billy Parks | |
2003 | My Boss's Daughter | Paul | |
2004 | What Are the Odds | Mike | Short Film |
2005 | House of Wax | Dalton | |
Standing Still | Pockets | ||
Prime | Morris | ||
2006 | Bottoms Up | Jimmy Desnappio | Direct-to-DVD film |
The Iron Man | Gustavo Payne | ||
2007 | Gardener of Eden | Don | |
2008 | Who Do You Love | Phil Chess | |
2009 | 2 Dudes and a Dream | Model Instructor | |
Not Since You | Howard Stieglitz | ||
2010 | The Penthouse | Tyler's Agent | |
2012 | Missed Connections | Josh Lindsay | |
Hitchcock | Reporter #1 | ||
2013 | Amelia's 25th | Sonny | |
2014 | Non-Stop | David Norton | |
Aldo | Jonny | ||
Come Back to Me | Johnny | ||
2015 | We Are Your Friends | Nicky | |
Condemned | Vince | ||
2016 | All at Once | James Maxwell | |
Room 105 | Tom | ||
2019 | Apparition | Officer Hale | |
2020 | 10 Things We Should Do Before We Break Up | Tim | |
2020 | Clover | Mickey |
Talabijin
gyara sasheShekara | Suna | Matsayi | Bayani |
---|---|---|---|
1998 | Law & Order | Roscoe | Episode: "Damaged" |
1999 | Outreach | Henry 'Jenks' Jenkins | |
2002–2003 | Boston Public | Zach Fischer | 18 episodes |
2003 | Law & Order: Special Victims Unit | Robert Logan | Episode: "Mother" |
2006 | Deceit | Roger | TV movie |
Thugaboo: A Miracle on D-Roc's Street | Chad (voice) | TV movie | |
2008 | The Life and Times of Marcus Felony Brown | Cash | TV movie |
2011 | Masters of the House | Jerry | 6 episodes |
2013 | Second Generation Wayans | Agent | |
2014 | The Mentalist | Peter Kilgallen | Episode: "Forest Green" |
Criminal Minds | Leo Jenkins | Episode: "The Itch" | |
2015 | Major Crimes | Fre$h | Episode: "Special Master: Part One" |
The Astronaut Wives Club | Frank Borman | Episode: "The Dark Side" | |
2016 | Hawaii Five-0 | Ben Halanu | Episode: "He Moho Hou" |
2020 | Stumptown | Jared Mendleton | Episode: "At All Costs: The Conrad Costas Chronicles" |
2020 | Black Hearted Killer | Dennis Cummings | TV movie |
2023 | Snowfall | Officer Anderson | Episode: "Fallout" |
Music videos
gyara sasheShekara | Suna | Matsayi | Wanda ya rera | Bayani |
---|---|---|---|---|
2007 | "Do You Know?" | The Director | Enrique Iglesias |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Lee, Linda. "A NIGHT OUT AT THE: Paramount Hotel; The Pajama Game", The New York Times, May 27, 2001. Accessed November 3, 2007. "A product of St. Ann's School in Brooklyn, Mr. Abrahams, 23, had invited a batch of friends from high school to join him. He lives in North Park Slope, exactly 41 minutes from here, he said."
- ↑ "Casting Net: Ben Affleck to direct and star in Africa-set thriller". EW.com (in Turanci). Retrieved March 21, 2019.
- ↑ "'Scary Movie's' Jon Abrahams Joins Zac Efron in EDM Movie 'We Are Your Friends' (Exclusive)". TheWrap (in Turanci). August 6, 2014. Retrieved March 21, 2019.
- ↑ BWW News Desk. "ALL AT ONCE Directed by Jon Abrahams, Available On Digital & On Demand 4/3" (in Turanci). Retrieved September 26, 2018.
- ↑ Ramos, Dino-Ray (November 9, 2017). "Jon Abrahams, Mark Webber, Erika Christensen, More Set For Comedic Mob Thriller 'Clover'". Deadline (in Turanci). Retrieved September 26, 2018.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheWikimedia Commons on Jon Abrahams
- Jon Abrahams on IMDb