John Onaiyekan, an haife shi a ranar 29 ga watan Janairu a shekara ta 1944, a garin Kabba wanda ayanzu tana jihar Kogi, daga iyayensa Bartholomew da Joann Onaiyekan. Yayi makarantar St. Mary's Catholic School dake garin Kabba daga shekara ta 1949 zuwa shekarar 1956, sannan kuma yaje Mount St. Michael's Secondary School dake Aliade, jihar Benue, daga shekara ta 1957 zuwa 1962, da kuma St. Peter & Paul Major Seminary in Bodija, Ibadan, a shekara ta 1963 zuwa 1965. Ya kuma kammala karatun addininsa a kasar Rome a shekara ta 1969 kuma aka jagoranta shi a matsayin priest a 3 ga watan Augusta wannan shekara daga Auguste Delisle na garin Ilorin. Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, firimiya Arewacin Nijeriya yabashi tallafin zuwa karatu a kasar waje.

John Onaiyekan
apostolic administrator (en) Fassara

3 ga Yuli, 2013 - 19 ga Faburairu, 2018
Dioceses: Roman Catholic Diocese of Ahiara (en) Fassara
cardinal (en) Fassara

24 Nuwamba, 2012 -
Catholic archbishop (en) Fassara

26 ga Maris, 1994 - 9 Nuwamba, 2019
Dominic Ekandem
Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Abuja (en) Fassara
diocesan bishop (en) Fassara

28 Satumba 1992 -
Dominic Ekandem
Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Abuja (en) Fassara
2. diocesan bishop (en) Fassara

20 Oktoba 1984 -
William Mahony (en) Fassara - Ayo-Maria Atoyebi (en) Fassara
Dioceses: Roman Catholic Diocese of Ilorin (en) Fassara
titular bishop (en) Fassara

10 Satumba 1982 -
Dioceses: Thunusuda (en) Fassara
auxiliary bishop (en) Fassara

10 Satumba 1982 -
Dioceses: Roman Catholic Diocese of Ilorin (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kabba, 29 ga Janairu, 1944 (80 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Pontifical Urbaniana University (en) Fassara
Pontifical Biblical Institute (en) Fassara
Sana'a
Sana'a university teacher (en) Fassara, Catholic priest (en) Fassara da Catholic bishop (en) Fassara
Imani
Addini Cocin katolika
John Onaiyekan
John Onaiyekan

Onaiyekan ya kuma koyar a makarantar St. Kizito's College, Isanlu, a shekara ta 1969. Yazama rector of St. Clement Junior Seminary dake Lokoja a shekara ta 1971. Ya kuma zama Rector a makarantar Ss. Peter & Paul a shekara ta 1977.

Manazarta

gyara sashe