John Myles-Mills
John Myles-Mills (an haife shi ranar 19 ga watan Afrilu, 1966) ɗan wasan Ghana ne mai ritaya wanda ya fafata a tseren mita 100 da 200. Ya wakilci Ghana a gasar Olympics a 1988 da 1992, kasancewar ya kasance mai rike da tutar kasar a lokuta biyu.[1] Ya kuma yi takara a cikin tawagar relay na kasa a gasar cin kofin duniya na shekarar 1987 da 1991 a wasannin motsa jiki. Abokan wasansa sun hada da Eric Akogyiram, Salaam Gariba da Emmanuel Tuffour, da kuma Nelson Boateng a tawagar Olympics.[2]
John Myles-Mills | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 19 ga Afirilu, 1966 (58 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Accra Academy | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Kanensa Leonard Myles-Mills shi ma dan wasan tsere ne. [3]
Gasar kasa da kasa
gyara sasheShekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Representing Ghana | |||||
1987 | All-Africa Games | Nairobi, Kenya | 2nd | 200 m | 20.94 |
World Championships | Rome, Italy | 7th (semis) | 4 × 100 m relay | 39.94 | |
1988 | African Championships | Annaba, Algeria | 1st | 100 m | 10.25 |
Olympic Games | Seoul, South Korea | 8th (semis) | 100 m | 10.43 | |
6th (q-finals) | 200 m | 20.95 | |||
5th (semis) | 4 × 100 m relay | 39.46 | |||
1989 | World Indoor Championships | Budapest, Hungary | 2nd | 60 m | 6.59 |
1991 | Universiade | Sheffield, United Kingdom | 11th (h) | 4 × 100 m relay | 41.69 |
World Championships | Tokyo, Japan | 7th (heats) | 4 × 100 m relay | 39.55 | |
1992 | African Championships | Belle Vue Maurel, Mauritius | 3rd | 200 m | 21.31 |
Olympic Games | Barcelona, Spain | 5th (q-finals) | 100 m | 10.41 | |
6th (semis) | 4 × 100 m relay | 39.28 | |||
IAAF World Cup | Havana, Cuba | 3rd | 4 × 100 m relay | 39.08 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "John Myles-Mills" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2015-06-11.
- ↑ John Myles-Mills at World Athletics
- ↑ Leonard Myles-Mills Staff Bio | Men's Track Assistant Coach Archived 2015-07-14 at the Wayback Machine. BYU Cougars. Retrieved on 2015-07-14.