Seoul
Seoul ko Sowul[1] (lafazi : /saol/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Shi ne babban birnin kasar Koriya ta Kudu. Seoul tana da yawan jama'a 9,838,892 bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Seoul kafin karni na sha ɗaya kafin haihuwar annabi Isah. Shugaban birnin Seoul shine Park Won-soon.
Seoul | |||||
---|---|---|---|---|---|
서울 (ko) | |||||
| |||||
| |||||
Official symbol (en) | Ginkgo biloba (en) , Forsythia (en) da Eurasian Magpie (en) | ||||
Suna saboda | babban birni | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Koriya ta Kudu | ||||
Enclave within (en) | Gyeonggi (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Babban birni | Jung District (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,668,465 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 15,974.33 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Korean (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 605.25 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Han River (en) , Cheonggyecheon (en) , Jungnangcheon (en) , Anyangcheon (en) , Tancheon (en) da Yangjaecheon (en) | ||||
Altitude (en) | 38 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Keijō (en) | ||||
Ƙirƙira | 6 ga Yuni, 1395 | ||||
Muhimman sha'ani |
1988 Summer Olympics (en) (1988) 2008 Namdaemun fire (en) (10 ga Faburairu, 2008) 2002 FIFA World Cup (en) (2002) 2010 G20 Seoul summit (en) Second Battle of Seoul (en) 1986 Asian Games (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Seoul Metropolitan Government (en) | ||||
Gangar majalisa | Seoul municipal council (en) | ||||
• Mayor of Seoul (en) | Oh Se-hoon (en) (8 ga Afirilu, 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+09:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | KR-11 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | english.seoul.go.kr | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Gadar Olympic a birnin
-
Tashar jirgin Kasa ta birnin Seoul
-
Gyeonghoeru Hall a Gyeongheru palace, Seoul
-
Acikin kayan al'adar mutanen Seoul
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.