Joaquim Adão Lungieki João (an haife shi a ranar goma sha huɗu 14 ga watan Yuli, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da biyu 1992)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Switzerland wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Petro de Luanda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida. [2]

Joaquim Adão
Rayuwa
Cikakken suna Joao Joaquim Adão
Haihuwa Fribourg (en) Fassara, 14 ga Yuli, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Switzerland
Angola
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Sion (en) Fassara2009-2012593
FC Chiasso (en) Fassara2013-2014130
Progresso Associação do Sambizanga (en) Fassara2014-2014
Progresso Associação do Sambizanga (en) Fassara2014-2015
  Angola men's national football team (en) Fassara2014-
  FC Sion (en) Fassara2015-
Kabuscorp S.C. (en) Fassara2015-2015
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 75 kg
dan wasan kwallon
Joaquim Adão

Aikin kulob

gyara sashe
 
Joaquim Adão

An ba Adão aro ga kulob din Premier na Scotland Heart of Midlothian a cikin watan Janairu, shekara ta alif dubu biyu da goma sha takwas 2018.[3]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Adão ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Angola a ranar biyar 5 ga watan Maris, shekarar alif dubu biyu da goma sha huɗu 2014, a wasan da suka tashi kunnen doki ma'na ɗaya da ɗaya 1-1– da Mozambique. [4] Yana cikin rukunin farawa kuma ya buga wasan gaba daya. [4]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe



Manazarta

gyara sashe
  1. http://www.fcsion.ch/index.php?r=site/ player&IDPage=69&IDPlayer=58
  2. Joaquim Adão at Soccerway
  3. "Joaquim Adao: Hearts sign FC Sion on loan until the summer" . BBC Sport . BBC. 31 January 2018. Retrieved 31 January 2018.
  4. 4.0 4.1 "Mozambique vs. Angola (1:1)" . National Football Teams. Retrieved 16 Aug 2014.Empty citation (help)